Babbar Magana Yanzu Yanzu Gaskiyar Ta Bayyana Akan Auren jarumar kannywood nafisat abdullahi kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Wani labari ya karade social media ana cewa jaruma nafisat abdullahi tayi aure kamar yadda wasu hotonan ta sukai ta yawo Inda a yanzu haka zamu zaka muku Wani video ka kalla.
Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa nafisat abdullahi ba tayi aure ba wasu kuma a yanzu haALAHAMka Suna cewa tayi aure domin ga hotonan auren nata nan Inda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaji gaskiya magana Akan wannan labarin da ake watsawa a duniya domin a yanzu nafisat abdullahi ba tayi aure.
Kawai labaran karya ne ake watsawa a duniya domin a yanzu haka mutane da yawa sun Fara cewa allah ya sanya al’khairi akan wannan auren kuma wannan maganar ba gaskiya bace.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai albarka Labaran Nigeria.