Tirkashi Wata Sabuwa Khadija Yobe Tafito Ta Fadi Wata Magana Akan Ali Nuhu Da Kowa Bai Taba Tunani baKhadija Yobe ta fadi magana akan Ali Nuhu.
Ali Nuhu wanda yan kannywood ke kira da sarki wato Jarumi Ali wata jaruma mai suna khadija Yobe ta cikin izzar so ta fadi wata Magana akan Ali Nuhu wacce ta bawa mutane mamaki.
Jarumar tayi magana akan Ali Nuhu wanda yake kusan uba agurin wasu yan kannywood din domin shine silar daukakar wasu daga cikin yan matan na mannywood.
Wanda khadija ta bayyana jarumin a matsayin mutumin kirki da Samun sa a cikin masana’antar ta kannywood Sannan kuma ta Kara da cewa sarki Ali ubane a wajan mu da babu kamar sa wajan kula da bada tarbiya
Tirkashi Wata Sabuwa Khadija Yobe Tafito Ta Fadi Wata Magana Akan Ali Nuhu Da Kowa Bai Taba Tunani ba
