Kwari Sun Cinye Takardun Naira Biliyan 17 a Ofishin Inshora na Kasa Baki Daya Dake Abuja

Kwari Sun Cinye Takardun Naira Biliyan 17 a Ofishin Inshora na Kasa Baki Daya Dake Abuja

Shuwagabannin ofishin ne suka bayyanawa majalissar dattawa hakan a ranar juma’ar data gabata.

Inda suka bayyanawa SPAC na majalissar dattawan cewa kwari sun cinye takaddun na kudaden har naira biliyan 17.1.

Takaddun na kudaden da sukayi amfani dasu ne a shekarae 2013, kuma majalissar dattawan ta caccake su kan cinye takaddun da sukace kwari sun yi.

Report: Tashar Yanci 103.1 Fm Kaduna

Post a Comment

Previous Post Next Post