'Yan Nigeria: Su Godewa Allah Naira 448 Ya Kamata A Sayar Da Litar Fetur A Nijeriya - Ministar Kudi

'Yan Nigeria: Su Godewa Allah Naira 448 Ya Kamata A Sayar Da Litar Fetur A Nijeriya - Ministar Kudi


Ministar kudin Nijeriya Zainab Shamsuna Ahmad ta ce duk litar fetur na kamawa N448 ne a Nijeriya.

Ministar ta sanar da hakan ne a taron jin bahasi game da tallafin man fetur kamar yadda gidan Talabijin na TVC ya rawaito.

Zainab Shamsuna Ahmad ta ce gwamnati ce ke cika kudin da suka kai N283 a duk litar fetur da hakan ke lakume kusan bilyan N18.3b a duk rana.

Majiyar DCL Hausa ta ba da labarin cewa ministar ta yi kiyasin cewa ana shan litar fetur milyan 65

Post a Comment

Previous Post Next Post